HEY, HEY, HEY, TRUE NORTH VBS 2025

Details
Title | HEY, HEY, HEY, TRUE NORTH VBS 2025 |
Author | New Dawn Baptist Church Sashin Hausa |
Duration | 2:18 |
File Format | MP3 / MP4 |
Original URL | https://youtube.com/watch?v=cGTMj80QS1A |
Description
MARABA DA ZUWA NEW DAWN BAPTIST CHURCH TA SASHIN HAUSA, MASUJADAN BADA SHAIDU
WAHAYIN MU:
Tana neman bayyana Yesu, Tad da mutane, da Gina Al'umma.
MANUFARMU:
Manufarmu ita ce kafa Ubangiji Yesu Kiristi, Daukaka shi ta wurin Sujada mai cike da Ruhu,
Ba mutanensa tanadi ta hanyar rayuwa ta gaskiya mai canza Al’amura, Da yin Bishara ta hanyar salon rayuwa mai tushe na Littafi Mai-Tsarki da ke tushen kalmar Allah.
KIMARMU CIKAKKE CE:
Muna kulawa da juna da kuma, muna darajanta kowa wane mutum. Muna rayuwarmu cikin hidima ga Kristi da kuma muna jin daɗin bauta masa matuka, domin duka a ƙarƙashin cikakken ikon Kalmar Allah.
MUNA GAYYATARKU DA KU YI SUJADA HADA HANNU DA MU
LAHADI:
Sashin Turanci: 8 na safe
Makarantar Lahadi: 10 na safe
Sashen Hausa: 11 na safe
LARABA:
Sashen Hausa Sujadar Tsakiyar mako: 5:00 na yamma
Sashen Turancii Tsakiyar mako: 6.30 na yamma
SHAFUKA NA SADA ZUMUNTA
ndbc Hausa
youtube.com/@ndbcvihausa
tiktok
tiktok.com/@ndbcvi.hausa
Facebook
facebook.com/ndbcvi.hausa
Instagram
instagram.com/ndbcvihausa